Zanga-zanga ta barke a Unguwar Kofar Mata dake birnin Kano.

Iyaye mata da ‘yan mata ne suka fito zanga-zangar suna kira a kawo karshen faɗan daban dake haddasa asarar rayukan ‘ya’yansu babu gaira babu dalili.

Yanzu haka dai tuni jami’an tsaro suka isa wajan domin kwantar da tarzoma.
Wannan dai na zuwa ne dai-dai lokacin da alummar unguwar ke alhinin rasa rayukan wasu da ‘yan daba suka kashe sakamokon faɗan dabar da ya barke ranar Juma’ah, inda suka sake dawowa da Asubahin Asabar
Masana da dama na dora alhakin