Kungiyar ƙwallon ƙafa ta Liverpool ta ɗauki ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bayer Leverkusen Florian Wirtz.
Idan za’a iya tunawa kwanaki goma da suka gabata an alaƙanta ɗan wasan da ƙungiyar ta England.
Yanzu haka dai ƙungiyar ta tabbatar da daukar ɗan wasan kamar yadda Fabrizio romano ya ruwaito.
Sai dai har kawo lokaci Florian Wirtz ɗan asalin ƙasar Jamus ba’a tattace shekara nauwa zai rattaba hannu a kan kwantaraginsa ba.
